Karba- Attah Ft Jehu (Lyrics)

KARBA (Lyrics)- Attah ft Jehu

Mun baka, mun baka
Mun baka daukaka
Mun baka, mun baka
Mun baka yabo
Mun baka, mun baka
Mun baka daukaka
Mun baka, mun baka
Mun baka yabo
Hanyar ka dai dai ne
Kalmar ka dai dai ne
Alherinka dai dai ne
Kome kayi dai dai ne
CHORUS
Karbi sujada Baba na
Karbi Daukaka Maijinkai
Babu kamarka mai fansa
Karbi sujada baba na
Ya ubanmu wanda ke cikin samaniya
Girma da yabo mun shaida duka naka ne
Domin na bincika labarin can samaniya
Har na gangaro zuwa duniya ban gan kamar ka Yahweh
Ancient God forever the same
Lord your ways can never be bent
Heaven and earth forever proclaim
That you're worthy of all our praise...
Alherinka dai dai ne
Kome kayi dai dai ne
Repeat CHORUS
BRIDGE
You are of my praise oh
I go serve you all my days oh
You are perfect all your ways oh
Take all of my praise oh
CHORUS ...

See Also>>  Karba- Attah ft Jehu [Music Download]

Post a Comment

Comment here

Previous Post Next Post